Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haman kuwa ya ɗauki rigunan da dokin. Ya sa wa Mordekai riguna, ya hawar da shi kan dokin, ya zagaya da shi a dandalin birnin, yana cewa, “Haka za a yi wa wanda sarki yake so ya ɗaukaka.”

Karanta cikakken babi Esta 6

gani Esta 6:11 a cikin mahallin