Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 6:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki ya ce wa Haman, “Yi maza, ka ɗauki rigunan da dokin, ka tafi wurin Mordekai, Bayahuden nan, wanda yakan zauna a ƙofar sarki ka yi masa kamar yadda ka faɗa. Kada ka kasa yin kome daga cikin abin da ka faɗa.”

Karanta cikakken babi Esta 6

gani Esta 6:10 a cikin mahallin