Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 9:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shugaba zai yi alkawari mai ƙarfi na shekara bakwai da mutane da yawa. Amma bayan shekara uku da rabi za a hana a yi sadaka da hadaya. Abin ƙyama zai kasance a ƙwanƙolin Haikali, har lokacin da ƙaddara za ta auko wa wanda ya sa abin ƙyama.”

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:27 a cikin mahallin