Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 9:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, ka ji mu. Ya Ubangiji, ka garfarce mu. Ya Ubangiji, ka saurare mu, ka yi wani abu saboda sunanka. Ya Allahna, kada ka yi jinkiri domin da sunanka ake kiran birninka da jama'arka.”

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:19 a cikin mahallin