Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 9:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da nake ta addu'a, ina faɗar zunubina, da na jama'ata Isra'ila, ina kawo roƙe-roƙena wurin Ubangiji Allahna saboda tsattsarkan tudun Allahna.

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:20 a cikin mahallin