Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 8:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan bunsurun ya ɗaukaka kansa ƙwarai, amma sa'ad da ya ƙasaita sai babban ƙahon nan ya karye, a maimakonsa sai waɗansu ƙahoni huɗu na gaske suka tsiro suna fuskantar kusurwa huɗu.

Karanta cikakken babi Dan 8

gani Dan 8:8 a cikin mahallin