Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 8:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ga ya zo kusa da ragon, ya husata da shi ƙwarai, sai ya gabza wa ragon karo. Ya kakkarya ƙahonin nan nasa biyu. Ƙarfin ragon ya kāsa, ba ya iya kare kansa daga bunsurun. Bunsurun ya buge shi ƙasa ya tattake shi. Ba wanda ya iya ceton ragon daga bunsurun.

Karanta cikakken babi Dan 8

gani Dan 8:7 a cikin mahallin