Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 3:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki ya ce, “Amma ina ganin mutum huɗu a sake, suna tafiya a tsakiyar wuta, ba kuma abin da ya same su, kamannin na huɗun kuwa kamar na ɗan alloli.”

Karanta cikakken babi Dan 3

gani Dan 3:25 a cikin mahallin