Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 3:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Nebukadnezzar kuwa ya zabura ya miƙe tsaye, cike da mamaki. Ya ce wa manyan fādawansa, “Ashe, ba mutum uku ne muka jefa a wuta ba?”Su kuwa suka amsa wa sarki suka ce, “Ba shakka, haka yake, ranka ya daɗe.”

Karanta cikakken babi Dan 3

gani Dan 3:24 a cikin mahallin