Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 3:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nebukadnezzar fa ya matso kusa da ƙofar tanderun gagarumar wuta, ya ce, “Shadrak, da Meshak, da Abed-nego, bayin Allah Maɗaukaki, ku fito, ku zo nan!” Sai Shadrak, da Meshak, da Abed-nego suka fita daga cikin wutar.

Karanta cikakken babi Dan 3

gani Dan 3:26 a cikin mahallin