Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Jama'ar Isra'ila,Ina yi da ku daidai yadda nake yi daHabashawa.Na fito da Filistiyawa daga Kaftor,Suriyawa kuwa daga Kir,Daidai yadda na fito da ku dagaMasar.

Karanta cikakken babi Amos 9

gani Amos 9:7 a cikin mahallin