Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya gina al'arshinsa a sama,Ya shimfiɗa samaniya a bisa duniya.Ya sa ruwan teku ya zo,Ya kwarara shi a bisa duniya.Sunansa Ubangiji ne!

Karanta cikakken babi Amos 9

gani Amos 9:6 a cikin mahallin