Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 9:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan komo da mutanena ƙasarsu,Za su giggina biranensu da sukarurrushe,Su zauna a cikinsu.Za su shuka gonakin inabi, su sharuwan inabin.Za su yi lambuna, su ci amfaninsu.

Karanta cikakken babi Amos 9

gani Amos 9:14 a cikin mahallin