Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Kwanaki sunazuwa,Sa'ad da girbi zai bi bayan huda nanda nan,Matsewar ruwan inabi kumaZa ta bi bayan shuka nan danan.Duwatsu za su zubo da ruwan inabimai zaƙi,Tuddai kuma su gudano da shi.

Karanta cikakken babi Amos 9

gani Amos 9:13 a cikin mahallin