Amos ya ce,“Ubangiji zai yi ruri daga Sihiyona,Muryarsa za ta yi tsawa dagaUrushalima.Da jin wannan, sai wuraren kiwo zasu bushe,Ƙwanƙolin Dutsen Karmel, da yakekore zai yi yaushi.”