Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 1:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga zantuttukan Amos, ɗaya daga cikin makiyayan ƙauyen Tekowa. Allah ya bayyana wa Amos wannan saƙo, tun shekara biyu kafin girgizar duniya, a lokacin da Azariya yake sarautar Yahuza, Yerobowam ɗan Yehowash kuwa yake sarautar Isra'ila.

Karanta cikakken babi Amos 1

gani Amos 1:1 a cikin mahallin