Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 7:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Haikali kuwa, wanda aka ɗaukaka, duk mai wucewa zai yi mamaki ya ce, ‘Me ya sa Ubangiji ya yi wa wannan ƙasa da wannan Haikali haka?’

Karanta cikakken babi 2 Tar 7

gani 2 Tar 7:21 a cikin mahallin