Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 7:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'an nan kuma za su ce, ‘Saboda sun rabu da Ubangiji, Allah na kakanninsu, wanda ya fitar da su daga ƙasar Masar, amma suka bi waɗansu gumaka, suka yi musu sujada, suka bauta musu, saboda haka ne ya aukar musu da duk wannan bala'i.’ ”

Karanta cikakken babi 2 Tar 7

gani 2 Tar 7:22 a cikin mahallin