Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 7:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, sai in tumɓuke ka daga ƙasata wadda na ba ka, wannan Haikali kuma wanda na riga na keɓe domin sunana, zan kawar da shi daga fuskata, zan kuwa maishe shi abin karin magana, abin raini ga dukan sauran al'umma.

Karanta cikakken babi 2 Tar 7

gani 2 Tar 7:20 a cikin mahallin