Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan Lawiyawa mawaƙa, wato su Asaf, da Heman, da Yedutun tare da 'ya'yansu maza da 'yan'uwansu, aka sa su su tsaya a gabashin bagade, suna sāye da lilin mai kyau, suna ta kaɗa kuge, da molaye da garayu, ga kuma firistoci ɗari da ashirin masu busa ƙaho tare da su.

Karanta cikakken babi 2 Tar 5

gani 2 Tar 5:12 a cikin mahallin