Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya zama aikin mabusan ƙaho ne, da mawaƙa duka, su haɗa kai, har a ji su suna yabon Ubangiji, suna godiya, sa'ad da suka ɗaga waƙa daidai da muryar ƙaho da ta kuge, da dukan kayan bushe-bushe suka yi ta raira waƙa cewa,“Yabo ya tabbata ga UbangijiGama shi nagari ne,Ƙaunarsa kuwa madawwamiya ce.”Gidan kuwa, wato Haikalin Ubangiji, ya cika da girgije,

Karanta cikakken babi 2 Tar 5

gani 2 Tar 5:13 a cikin mahallin