Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 5:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firistocin suka fito daga Wuri Mai Tsarki na Haikalin Allah, gama dukan firistocin da suka hallara, sun tsarkake kansu ba tare da kula da bambancin matsayi ba.

Karanta cikakken babi 2 Tar 5

gani 2 Tar 5:11 a cikin mahallin