Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba kome cikin akwatin sai alluna biyu waɗanda Musa ya sa a ciki sa'ad da suke a Horeb. A Horeb ne Ubangiji ya ƙulla alkawarin da mutanen Isra'ila, sa'ad da suka fito daga Masar.

Karanta cikakken babi 2 Tar 5

gani 2 Tar 5:10 a cikin mahallin