Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaurin kwatarniya taƙi guda ne, bakinsa kamar bakin finjali ne, kamar kuma siffar furen bi-rana. Kwatarniya kuwa tana iya ɗaukar fiye da garwa dubu uku na ruwa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 4

gani 2 Tar 4:5 a cikin mahallin