Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 4:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kwatarniya tana bisa bijimai goma sha biyu, uku suna fuskantar gabas, uku suna fuskantar yamma, uku suna fuskantar kudu, uku kuma suna fuskantar arewa. Kwatarniya tana bisa bijiman, gindin kowannensu yana daga ciki.

Karanta cikakken babi 2 Tar 4

gani 2 Tar 4:4 a cikin mahallin