Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 25:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Amaziya Sarkin Yahuza, ya yi shawara ya aika wa Yehowash ɗan Yehowahaz ɗan Yehu, Sarkin Isra'ila, ya ce, “Ka zo mu gabza da juna fuska da fuska.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 25

gani 2 Tar 25:17 a cikin mahallin