Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 25:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yehowash Sarkin Isra'ila fa ya aika wa Amaziya Sarkin Yahuza, da amsa ya ce, “Wata ƙaya ce a Lebanon, ta aika wa itacen al'ul na Lebanon cewa, ‘Ka ba ɗana 'yarka aure,’ sai wani naman jeji na Lebanon da yake wucewa, ya tattake ƙayar.

Karanta cikakken babi 2 Tar 25

gani 2 Tar 25:18 a cikin mahallin