Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 25:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Ubangiji ya yi fushi da Amaziya. Ubangiji ya aiki annabi a wurinsa. Annabin ya ce masa, “Don me ka koma ga gumakan da ba su iya ceton jama'arsu daga hannunka ba?”

Karanta cikakken babi 2 Tar 25

gani 2 Tar 25:15 a cikin mahallin