Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 20:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka fara raira waƙa, suna yabo, sai Ubangiji ya sa wa mutanen Ammon, da na Mowab, da na Dutsen Seyir, 'yan kwanto, 'yan kwanton kuwa suka fatattake su.

Karanta cikakken babi 2 Tar 20

gani 2 Tar 20:22 a cikin mahallin