Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 20:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama mutanen Ammon da na Mowab suka tasar wa mazaunan Dutsen Seyir, suka hallaka su ƙaƙaf. Sa'ad da suka karkashe mazaunan Seyir sai suka fāɗa wa juna, suka yi ta hallaka kansu da kansu.

Karanta cikakken babi 2 Tar 20

gani 2 Tar 20:23 a cikin mahallin