Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 20:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya yi shawara da jama'a, sai ya zaɓi waɗanda za su raira waƙa ga Ubangiji, su yabe shi a natse sa'ad da suke tafe a gaban runduna, su ce,“Ku yi godiya ga Ubangiji,Saboda madawwamiyar ƙaunarsaTabbatacciya ce har abada.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 20

gani 2 Tar 20:21 a cikin mahallin