Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 20:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka tashi da sassafe suka tafi jejin Tekowa. Sa'ad da suka fita sai Yehoshafat ya tsaya, ya ce, “Ku saurara gare ni, ku mutanen Yahuza da mazaunan Urushalima. Ku gaskata da Ubangiji Allahnku, za ku kahu. Ku gaskata annabawansa, za ku ci nasara.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 20

gani 2 Tar 20:20 a cikin mahallin