Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 16:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Bari mu haɗa kai, da ni da kai kamar yadda ubana da naka suka yi. Ga shi, na aika maka da azurfa da zinariya. Ka tafi ka warware haɗa kan da yake tsakaninka da Ba'asha, Sarkin Isra'ila, don ya janye ya rabu da ni.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 16

gani 2 Tar 16:3 a cikin mahallin