Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 16:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ben-hadad kuwa ya kasa kunne ga sarki Asa, ya aika da shugabannin rundunan sojojinsa suka yi yaƙi da biranen Isra'ila. Suka ci Iyon, da Dan, da Abel-bet-ma'aka, da dukan biranen ajiya na Naftali.

Karanta cikakken babi 2 Tar 16

gani 2 Tar 16:4 a cikin mahallin