Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 16:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Asa ya ɗebo azurfa da zinariya daga dukiyar da take cikin Haikalin, da na fādar sarki, ya aika wa Ben-hadad da su, wato Sarkin Suriya, wanda yake zaune a Dimashƙu, yana cewa,

Karanta cikakken babi 2 Tar 16

gani 2 Tar 16:2 a cikin mahallin