Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 16:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta talatin da shida ta mulkin Asa, sai Ba'asha, Sarkin Isra'ila, ya haura ya fāɗa wa Yahuza da yaƙi, ya gina Rama don ya hana kowa fita, ko shiga wurin Asa, Sarkin Yahuza.

Karanta cikakken babi 2 Tar 16

gani 2 Tar 16:1 a cikin mahallin