Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 13:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi kuwa, Allah yana tare da mu, shi ne shugabanmu, firistocinsa kuwa suna da ƙahon da akan busa lokacin yaƙi, don su busa kira na yin yaƙi. Ya ku Isra'ilawa, kada ku yi yaƙi da Ubangiji, Allah na kakanninku, gama ba za ku yi nasara ba.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 13

gani 2 Tar 13:12 a cikin mahallin