Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 13:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, Yerobowam ya riga ya sa 'yan kwanto, su yi musu yankan baya. Ƙungiyar mayaƙan Isra'ila tana fuskantar ta Yahuza, 'yan kwanto kuma suna bayansu.

Karanta cikakken babi 2 Tar 13

gani 2 Tar 13:13 a cikin mahallin