Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Safe da yamma suna miƙa wa Ubangiji hadayun ƙonawa, da turare mai daɗin ƙanshi, sukan ajiye gurasar ajiyewa a kan tebur ɗin zinariya tsantsa, sukan lura da alkukin zinariya, da kuma fitilunsa kowane maraice, gama muna riƙe da umarnin Ubangiji Allahnmu, amma ku kun rabu da shi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 13

gani 2 Tar 13:11 a cikin mahallin