Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai wani mutum ya hau doki ya tafi ya tarye su, ya ce, “Sarki ya ce, lafiya kuwa?”Sai Yehu ya ce, “Ina ruwanka da lafiya? Kewaya ka bi bayana.”Mai tsaro kuma ya ce, “Manzo ya kai wurinsu, amma bai komo ba.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:18 a cikin mahallin