Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 9:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai tsaro kuwa yana tsaye a kan hasumiya a Yezreyel, sai ya hangi rundunar Yehu sa'ad da yake zuwa. Ya ce, “Na ga wata runduna.”Sai Yehoram ya ce, “Ka aiki wani, ya hau doki, ya tafi ya tarye su, ya tambaye su, ko lafiya.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:17 a cikin mahallin