Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 9:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma aiki wani, na biyu, a kan doki, ya je wurinsu ya ce musu, “Sarki ya ce, lafiya kuwa?”Yehu ya amsa, ya ce, “Ina ruwanka da lafiya? Kewaya ka bi bayana.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:19 a cikin mahallin