Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 8:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sarki ya tambayi matar sai ta faɗa masa dukan labarin. Sarki kuwa ya sa wani bafade ya mayar mata da dukan abin da yake nata da dukan amfanin gonakin, tun daga ran da ta bar ƙasar har ranar da ta komo.

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:6 a cikin mahallin