Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 8:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'ad da yake faɗa wa sarki yadda Elisha ya ta da matacce, sai ga matar da ya ta da ɗanta daga matattu, ta zo ta roƙi sarki ya mayar mata da gidanta da gonarta. Sai Gehazi ya ce, “Ran sarki ya daɗe, ai, ga matar, ga kuma yaronta wanda Elisha ya tashe shi daga matattu.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:5 a cikin mahallin