Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 5:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gehazi ya ce, “Lafiya ƙalau, maigidana ne ya aiko ni in faɗa maka, yanzu yanzu waɗansu samari biyu daga ƙungiyar annabawa suka zo wurinsa daga ƙasar tudu ta Ifraimu, yana roƙonka, ka ba ni talanti ɗaya na azurfa da rigunan ado guda biyu in kai masa.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 5

gani 2 Sar 5:22 a cikin mahallin