Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 5:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gehazi kuwa ya bi bayan Na'aman.Da Na'aman ya ga wani yana biye da shi a guje, sai ya sauka daga karusarsa, ya juya ya tarye shi, ya ce, “In ce ko lafiya?”

Karanta cikakken babi 2 Sar 5

gani 2 Sar 5:21 a cikin mahallin