Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 5:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na'aman kuwa ya ce, “In ka yarda ka karɓi talanti biyu na azurfa.” Ya ƙirga su ya ɗaure kashi biyu, da kuma rigunan ado masu kyau ya ɗora wa barorinsa biyu, ya umarce su su kai wa Gehazi har gida.

Karanta cikakken babi 2 Sar 5

gani 2 Sar 5:23 a cikin mahallin