Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 4:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wani mutum ya zo daga Ba'alshalisha ya kawo wa annabi Elisha abinci na 'ya'yan fari, da dunƙule ashirin na sha'ir, da ɗanyun zangarkun hatsi. Sai Elisha ya ce wa baransa, ya ba ƙungiyar annabawa su ci,

Karanta cikakken babi 2 Sar 4

gani 2 Sar 4:42 a cikin mahallin