Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 4:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

amma baran ya ce, “Ƙaka zan raba wa mutum ɗari wannan abinci?”Elisha ya sāke cewa, “Ka ba mutane su ci, gama Ubangiji ya ce za su ci har su bar saura.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 4

gani 2 Sar 4:43 a cikin mahallin