Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 4:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Elisha ya ce, “To, ku kawo gari.” Aka kawo masa, ya kuwa zuba garin a tukunyar, sa'an nan ya ce, “Ku kwaso wa mutanen. Yanzu dai kome lafiya.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 4

gani 2 Sar 4:41 a cikin mahallin